Aso Rock
Kamar yadda aka saba a duk ranar Laraba, Muhammadu Buhari ya jagoranci taron FEC a Aso Rock, wannan karo an ga bakuwar fuska, domin Yemi Osinbajo ya samu zuwa.
Festus Keyamo, yace Oluremi Tinubu, matar 'dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, ita ce zata jagoranci cocin Aso Rock idan mijinta ya zama shugaban kasa.
Wasu fusattun sanatocin dake jam'iyyar APC su 22 da suka sha alwashin sauya sheka sun gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a Abuja a ranar Talata a Abuja.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Nana Akufo-Addo, shugaban kasar Ghana a fadar shugaban kasa dake Aso Villa a Abuja a ranar Alhamis din nan.
An gano yadda hukumar 'yan sandan Najeriya ta yi yunkurin hana NDLEA tuhumar Abba Kyari duk da kuwa shaiduu da ta mallaka kan harkallar miyagun kwayoyi da ya ke
Al'amura masu muhimmanci da yawa sun faru a fadar shugabancin kasar nan wanda ake kira da Aso Rock, fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari, a wannan shekarar.
Nasir El-Rufai na jihar Kaduna, ya ce bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kammala wa'adin mulkin sa a 2023, jihar Kaduna sai tattara komatsansa ya koma.
Shugaban ma'aikatan fadar Shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari, a ranar Litinin ya jagoranci bikin kaddamar da ginin asibitin alfarma mai gao 14 kacal a fadar
Shugaba Buhari ya amince da a gina sabon asibiti mai gado 14 kacal a fadar shugaban kasa Aso Villa a kudi N21 billion. Sakataren din-din-din na fadar shugaban.
Aso Rock
Samu kari