Arewa
Malamin Musulunci, Sheikh Bello Yabo ya shawarci al'umma da su tabbatar sun mallaki makamai masu kyau domin kare kansu daga cin zarafin yan bindiga a Najeriya.
'Yan bindigar da suka sace sama da mata 25 a jihar Neja sun aiko da sakon bidiyo. Wata mata a cikin bidiyon ta fadi bukatun 'yan bindigar da zai sa a sake su.
Matasa a Arewacin Najeriya sun fara bayyana hanyoyin da za a bi wajen kawo karshen yan ta'adda masu garkuwa da mutane da karbar kudin fansa bayan kisan sarkin Gobir
Malamin addinin Musulunci Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya ce zaluntar yan bindiga ne ya jawo rikicin da ake yi, ya kuma ce ba za a iya yakar yan bindiga a Arewa ba.
Alhaji Tanko Yakasai ya kara da cewa an yi kuskure a rahoton da ya sanya sunansa daga cikin yan wadanda su ka kafa sabuwar jam'iyyar League of Northern Democrats.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce za a mayar da raddi kan kisan gillar da 'yan bindiga suka yiwa Sarkin Gobir, Alhaji Isa Bawa. Ya kuma yi magana kan tsaron kasa.
Rahotanni daga jihar Sakkwato sun tabbatar da cewa ƴan bindiga sun sako ɗan marigayi Sarkin Gobir wa da suka sace su tare bayan basaraken ya rasu a hannunsu.
Rahotanni sun ce an kashe ‘yan bindiga da dama da kuma wasu sojoji yayin wani artabu a kauyen Gudiri da ke gundumar Bashar a karamar hukumar Wase ta jihar Filato.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya shaidawa ƴan majalisar wakilai cewa adadin waɗanda suka rasu sakamakon ambaliyar ruwa ya kai 28 zuwa ranar Talata.
Arewa
Samu kari