Aliko Dangote
Akwai alamun masu kasuwancin man fetur a kasar nan zai fara dauko man fetur zuwa cikin kasar nan. Matakin na zuwa bayan kamfanin NNPCL da Dangote.
Kamfanin mai na NNPCL ya fadi sharadin daukar kaya daga matatar man Aliko Dangote a Najeriya inda ya ce zai sayi kayan ne kawai idan yafi sauran farashi araha.
Kamfanin mai na kasa (NNPCL) ya bayyana cewa babu tabbaci matatar Dangote za ta sanya farashin man fetur ya sauka a kasar nan. NNPCL ya yi karin gaske kan lamarin.
Kamfanin NNPCL ya yiwa kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC) martani kan cewa ya na adawa da matatar man Dangote. NNPCL ya ce Dangote zai iya sayarwa 'yan kasuwa mai.
Wani masanin harkokin mai a Najeriya, Henry Adigun ya yi hasashe kan farashin da matatar Aliko Dangote za ta tsayar inda ya ce dole zai yi tsada.
Kamfanin mai na ƙasa NNPCL ya bayyana cewa man matatar Ɗangote zai soma shiga kasuwa ranar 15 ga watan Satumba, kuma kasuwa ce za ta kayyade farashinsa.
Aliko Dangote ya ce har yanzu bai yanke hukunci kan yadda farashin man fetur zai kasance a matatarsa ba. Ya ce maganar ya fara sayar da mai a N897 ba gaskiya ba ce.
Fitaccen dan kasuwa a Najeriya, Femi Otedola ya fadi yadda marigayi Umaru Musa Yar'Adua ya rusa shirinsu da Aliko Dangote na mallakar matatun mai.
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima ya shiga taron majalisar tattalin arziki watau NEC a fadar gwamnatin tarayya da ke birnin Abuja.
Aliko Dangote
Samu kari