Ali Nuhu
A wata hira da manema labarai suka yi da fitaccen jarumin fina-finan Hausan nan wato Adam A Zango, ya bayyana cewa ya yi matukar mamaki kuma yaji kunya sosai da har Ali Nuhu, wanda ya dauka a matsayin abin koyi, yaya...
Ku na da labari cewa Masana’antar kannywood ta kama da wuta sakamakon rikici da ya barke tsakanin manyan jarumai guda biyo wato Ali Nuhu da kuma jarumi Adam A Zango wanda har hakan takai ga zagi da cin mutunci.
Fittacen jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya yi karar Adam A Zango a kotu kan cewa kotu ta shiga tsakaninsa da Zango kuma ya daina ba ta masa suna kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Wannan na dauke ne cikin takardan kirar kara wanda A
Fitaccen jarumin masana'antar shirya wasan fina-finan Hausa (Kannywood), Adam Zango, ya ja layi tsakaninsa da masu zagi ko cin mutuncin mahaifiiyar sa da ke ciki ko wajen masana'antar Kannywood, kamar yadda kamfanin dillancin laba
Dandalin masana'antar Kannywood ta fina-finan Hausa, ya taya gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, murnar samun nasara ta lashe zaben gwamnan jihar Kano karo na biyu da aka gudanar a ranar Asabar, 23 ga watan Maris.
Wasu daga ciki fitattun jaruman masana’antun nishadantarwa sun yi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari muranar sake lashe zabe a karo na biyu. Fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa, Ali Nuhu, ya bayyana jin dadin sa
Ali Nuhu ya kalubalanci wani mai amfani da shafin Twitter cewa ya bayyana masa mutanen da abokin sana'arsa Bashir Bala, wanda aka fi sani da Chiroki, ya tallafa wa lokacin da tauraruwarsa ke haske a fagen wasan kwaikwayo.
Shahararren jarumin nan na wasan Hausa, da aka fi sani da ‘Sarki’ wato Ali Nuhu ya yi jinjina ga masoyan sa sannan ya gode masu bisa goyon bayansu gare shi a shekaru 20 da yayi yana gwagwarmaya a farfajiyar Kannywood.
Haruna Talle Maifata, jarumi kuma babban darektan kamfanin shirya fina-finai na Maifata Movies, haifaffen garin Jos, jihar Filato ya bayyana sha'awar sa ga sana'ar sa da ta kai shi ga jawo matar sa cikinta. Yayin wata hira da jari
Ali Nuhu
Samu kari