Ali Nuhu
Shahararren jarumin masana’antar Kannywood kuma mawaki, Adam Zango, ya bayyana silar rikicin da ke addabar masana’antar Kannywood. Ya zargi yaranshi da kuma yaran jarumi Ali Nuhu da rura wutar rikicin da taki ci takic cinyewa...
Fitaccen jarumin nan na Kannywood wanda ake yyiwa lakabi da sarki mai sangaya, Ali Nuhu ya bayyana cewa mata guda daya tal ya ke da burin mallaka a rayuwarsa, kuma itace Maimua.
A yayin da masana'antar shirya fina-finan Hausa da ake kira Kannywood ke kara bunkasa, wata jaridar Najeriya correctng.com dake kawo labaran masana'antun nishadantarwa na kasa ta wallafa sunayen jarumai 7 da ta ce sune kan gaba in
Jarumia Ali Nuhu ya sanya baki akan batun da ake ciki na kama mawaki Nazir Ahmad Sarkin Wakar Sarkin Kano, inda yayi kira ga hukumar kan tayi sassauci ga mawakin inda ya wallafa a shafinsa cewa...
Idan ba a manta ba kwanakin baya mun ruwaito wani labari da muka samu daga jaridar Dabo FM wanda ke nuni da cewa fitacciyar jarumar Indiya Shraddha ta wulakanta fitaccen jarumi Sarki Ali Nuhu a yayin da ya tura mata sakon murnar..
Sabon fim din su Ali Nuhu mai suna The Millions zai shigo Gari a karshen Agusta. Ali Nuhu da wasu manyan ‘Yan wasa su ka shirya wannan fim da za a saki tare da irin su Ramsey Noah da AY.
Fitaccen jarumin fina-finan Hausa na Kannywood, Ali Nuhu, ya sha kunya bayan jarumar fim ta kasar Indiya ta share shi taki yi masa magana bayan yayi mata magana. Dabo FM ta bankado cewa fitacciyar jaruma, Shraddha Arya, taki...
Jarumin fina-finan Hausa Sharif Aminu Ahlan ya fito yayi magana akan rikicin da ya balle a masana'antar Kannywood, wanda ya samo asali bayan kama fitaccen daraktan fina-finan Hausa Sunusi Oscar 442...
Rahotanni masu tushe sun bayyana cewar jarumi Ali Nuhu ya ware makudan kudade wajen tura yaron sa Ahmad, zuwa kasashen turai don ya goge a fagen kwallon kafa. Rahotanni sun bayyana cewar jarumi Ali Nuhu ya canja shawarar daya...
Ali Nuhu
Samu kari