
Ali Modu Sheriff







Tsohon gwamnan jihar Borno Ali-Modu Sheriff, ya musanta zargin sa da ake da hannu cikin Boko Haram, inda a cewar sa jami'an tsaron sun dade suna binciken sa.

Tsohon Gwamnan Borno, Ali Mod Sherrif, a ranar Juma'a ya bayyana cewa ko kadan bai da niyyar neman kujerar shugaban kasa, kujeran Shugaban jam'iyya yake nema.

Abuja - Wani sabon jawabin sirri da Shugabannin Jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP sukayi kan Ali Modu Sherrif ya bayyana kafafen ra'ayi da sada zumunta.

Kungiyar Arewa a ranar Talata, 12 ga watan Oktoba ta bayyana cewa Sanata Ali Modu Sheriff shine mutumin da ya fi dacewa ya zama shugaban APC na kasa na gaba.

Babbar jam'iyyar adawa ta PDP, ta yi martani ga tsohon gwamnan Borno, Ali Modu Sheriff, kan kalamansa cewa APC ta shirya mulkin Najeriya har shekaru 40 gaba.

Tsohon gwamnan jihar Borno kuma jigo a jam'iyyar APC mai mulki, Ali Modu Sherrif, ya bayyana cewa yan Najeriya na bukatar shugaban da ya dace ne ba yankinsa ba.
Ali Modu Sheriff
Samu kari