Aisha Buhari
A daren yau ne tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya gana da Mallam Mamman Daura, dan uwan shugaban kasa Muhammadu Buhari kuma shugaban mukarraban Aso Rock.
Bayanan da muka samu da yammacin nan sun nuna cewa matar shugaban ƙasa, matar Osinbajo da kuma ministar harkokin mata sun ziyarci hedkwatar jam'iyyar APC ta ƙas
Uwargidar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha, ta rokawa al'ummar jihar Zamfara samun zaman lafiya daga wajen Allah albarkacin daren Lailatul kadari.
A ranar Asabar ne Aisha Buhari ta gayyaci ‘yan takarar shugaban kasa na jam’iyyun siyasa zuwa liyafar buda baki. A nan za mu ji yan takarar da basu hallara ba.
Wasu daga cikin 'yan takarar shugabancin kasa da masu mukaman siyasa da ke jam'iyyun siyasar kasar nan a halin yanzu sun hallara liyafar buda-baki a Aso Villa.
Hajiya Aisha Buhari, ta bukaci jam’iyyun siyasa da su dunga duba yiwuwar tsayar da mata a matsayin abokan takarar masu neman kujerun shugabanci a zaben kasar.
Uwargidar shugaban kasa, Aisha Buhari, ta gayyaci dukkanin masu neman takarar shugaban kasa na jam'iyyu daban-daban zuwa taron buda baki a fadar shugaban kasa.
Shehu Sani ya yi raddi ga matan gwamnonin kasar a kan tafiyar da suka yi zuwa kasar Dubai, ya ce da basu tafi ba da majalisa bata yi watsi da kudirin mata ba.
Kungiyar matan gwamnoni ta musanta wankar kafa takanas zuwa Dubai domin kai wa Aisha Buhari kek da Furanni. Kungiyar tacae ziyarar aiki suka je birnin Dubai.
Aisha Buhari
Samu kari