Aisha Buhari
Rahoton ya ce, wadanda suka san tafiyar tata sun ce jirgin kasan ya bar Kaduna da misalin karfe 4 na yamma ya isa Abuja da misalin karfe 6 na yamma a ranar.
Uwar gidan shugaban ƙasa Muhammadu Buhaɗi ta bayyana goyon bayanta ga hukuncin kashe wanda ya halaka Hanifa Abubakar a bainar Jama'a dan ya zama izina ga mutane
Uwar gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta na shirin karbar bakuncin wani taron mata na farko na jam’iyyar APC a babban birnin tarayya na Abuja.
Femi Adesina ya ce zuwa yanzu shugaban Najeriya Muhammadu Buhari lafiya lau yake. Adesina yace COVID-19 ya nuna cewahadiman shugaban kasa mutane ne kamar kowa.
Sulaiman Haruna, wani hadimin Aisha Buhari, ya musanta rade-radin da ke ta yawo na cewa uwargidan shugaban kasa Buhari, Aisha Buhari, ta na dauke da juna biyu.
Uwar gidan shugaban ƙasa, Aisha Muhammadu Buhari, ta umarci ma'aikatan ofishinta su tafi hutu har dai baba ta gani, wannna na zuwa ne bayan dawowa daga Turkiyya
Turkey - Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da Shugaban kasar Turkiyya, Mista Recep Tayyip Erdogan, da safiyar Juma’a, 17 ga Disamba, 2021 a birnin Istanbul.
Jirgin Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari da Hajiya Aisha, yanzu haka ya tashi daga tashar jirgin Nnamdi Azikiwe dake Abuja zuwa birnin Istanbul, Kasar Turkiyya.
Mrs Wilbina Jackson tsohuwar malamar makaranta kuma kwamishinan ilimi a halin yanzu. Ta sanar da hazakar Aisha Buhari yayin da ta koyar da ita darasin physics.
Aisha Buhari
Samu kari