Aisha Buhari
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya je London duba lafiyar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa umarnin shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon Ministan wasanni a gwamnatin Muhammadu Buhari, Solomon Dalung ya bayyana cewa akwai babbar barazana a yadda 'yan ta'adda ke cin karensu babu babbaka.
Atiku Abubakar, Nasir El-Rufa'i, Aminu Waziri Tambuwal, Isa Ali Pantami, Abubakar Malami SAN sun ziyarci shugaba Muhammadu Buhari a jihar Kaduna.
Atiku Abubakar da shugaban SDP na kasa, Shehu Musa Gabam ya ziyarci Aisha Buhari bayan rasuwar dan uwanta, Yusuf Usman Halilu a jihar Adamawa, sun masa addu'a.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi godiya ga kungiyar UFUK Dialogue bayan karrama shi da lambar yabo kan samar da zaman lafiya da fahimtar juna a Najeriya.
An kayata gidan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari na Kaduna kafin ya koma can. An yi wa gidan mai da tsohuwa yarinya kafin ya kaura daga Daura.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya koka kan yadda ake sukan shi a kan mulkin Najeriya. Ya ce mulki akwai wahala sosai amma mutane ba su gani.
'Yan Najeriya sun yi martani da cewa karon farko a tarihi bayan ya yi kyautar dala da wani mawaki a wajen taro a Katsina. Buhari ya yi tafi a lokacin ba da kudin.
Gwamnatin Bola Tinubu ta dawo da darasin tarihi a matsayin wajibi bayan soke shi a lokacin Obasanjo a 2007. Buhari ya yi niyyar dawo da darasin a lokacinsa.
Aisha Buhari
Samu kari