Aisha Buhari
Mai dakin shugaban kasa, Hajia Aisha Muhammadu Buhari, ta bawa yan Najeriya hakuri kan rashin tsaro da tsadar rayuwa da ya jefa yan kasar cikin rayuwar kunci a
Amurka - Shugaba Muhammadu Buhari ya zanna da Firai Ministan Girka, Kyriakos Mitsotakis, a New York, hedkwatar majalisar dinkin duniya dake kasar Amurka...
Matar Yusuf, surukar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Zahra Nasiru Bayero, ta kammala karatunta na digiri a bangaren kimiyar gine-gine da digiri mafi daraja.
Ana kukan babu kudi, ‘yan kwangila da rikici sun jawowa yin Najeriya asarar Naira Tirilyan 7. Akwai kamfanonin da suke karar Gwamnatin tarayya a kan kwangila.
Wani rahoto daga jaridar Daily Nigerian ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Ahmed Halilu matsayin sabon manajan daraktan NSPMC.
Kamar yadda aka saba a duk ranar Laraba, Muhammadu Buhari ya jagoranci taron FEC a Aso Rock, wannan karo an ga bakuwar fuska, domin Yemi Osinbajo ya samu zuwa.
A makon jiya aka kai karar shugaban Najeriyan da wasu Ministocinsa da kuma jami’an gwamnatin tarayya a kotu bisa zargin yi wa hukumar NDDC ta kasa katsalandan.
Ashe duk maganar tsige Shugaban kasa da Sanatocin PDP ke yi salon kamfe ne. ‘Dan Majalisa mai wakilatar Akoko ya kawo dalilan da za su hana 'yan adawa nasara.
Ma'abota Facebook sun goyi bayan kiran tunbuke Shugaban Najeriya. Mafi yawan masu magana sun gamsu a tunbuke Muhammadu Buhari saboda matsalar tsaro a kasa.
Aisha Buhari
Samu kari