Jihar Adamawa
Gwamnatin tarayya ta fitar da sanarwa kan ambaliyar ruwa a wasu jihohi 14 da suka hada da Adamawa, Kebbi Sokoto da Legas. Ambaliya ta riga ta auku a Adamawa.
Majalisar dokokin jihar Adamawa ta bai wa gwamna karfin iko mada mai rikon lwarya idan sarki KO hakimi na kwance yana fama da rashin lafiya ko ya gaza aiki.
Hukumar hasashen yanayi ta kasa, NiMet ta fitar da yadda yanayi zai kasance a jihohin Kano, Adamawa, Taraba da wasu jihohin Najeriya, ta ce za a yi ruwa da guguwa.
Hukumar NEMA ta kai agajin gaggawa jihar Adamawa bayan ruwa ya jawo ambaliya a karamar hukumar Numan da ke jihar Adamawa. Gidaje da gonaki sun lalace.
Sanata Elisha Abbo da ya wakilci mazabar Adamawa ta Arewa ya ce sai da ya yi azumi da addu’a kwanaki 31 don neman dacewa kan siyasarsa bayan tafka kuskure a baya.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya yi jimamin rasuwar tsohon shugaban hukumar Kwastam, Ahmed Aliyu inda ya yi masa addu'ar samun rahama.
Kamfanin sadarwa na MTN ya tabbatar da kammala gyaran turken sadarwar da aka lalata, wanda ga kawo tsaiko da katse harkokin sadarwa yankunan Kano da jihohi 2.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa bisa rasuwar tsohon gwamnan Filato a mulkin soji kuma tsohon sanatan Adamawa ta Arewa, Mohammed Mana.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin ƴan majalisar Adamawa, Anambra, Bauchi, Borno da sauransu sun yi zaman shekara guda a majalisa babu gudunmawar komai.
Jihar Adamawa
Samu kari