Abun Bakin Ciki
An shiga jimami a jihar Kano da kewaye, yayin da aka samu labarin rasuwar Abdullahi Tanka Galadanci, babban mai taimakawa gwamnan Kano kan Rediyo.
Gobara ta babbake sabon ɗakin kwanan dalibai mata a Jami’ar Sokoto. An tabbatar da babu asarar rai, amma hr yanzu ba a kai ga tantace girman barnar da ta yi ba.
Sarki Oluwo na Iwo a jihar Osun, Oba Abdulrosheed Akanbi, ya sha alwashin cewa babu wanda zai iya cire shi daga sarauta, duk da kokarin da ake yi domin hakan.
Kasuwar hada-hadar ta NGX ta fuskanci koma baya, inda masu hannun jari suka tafka asarar N1.4tn. Duk da haka, masana na ganin dama ce ta sayen hannun jari da araha.
Kakakin ‘yan sandan jihar Taraba, Abdullahi Usman, ya rasu da safiyar Lahadi. An shirya jana’izarsa da karfe 2 na rana a makabartar ‘yan sanda Jalingo.
Basarake a Ilawe-Ekiti, Ajibade Olubunmi, ya ce an yi masa barazanar kisa yayin wata ganawar danginsu a ranar 15 ga Maris inda ya yi korafi ga yan sanda.
‘Yan sanda sun kama mutum 12 kan harin masallaci a Rigasa. An ce 'yan daba sun bi wani matashi har cikin masallacin, suka daba masa wuka har lahira ana Sallah.
'Yan bindiga sun farmaki kauyen Taka Lafiya a Katsina, sun kashe mutane biyu. Wannan na zuwa bayan da aka sace daliban jami’ar tarayya ta Dutsin-Ma.
Rahoton da muke samu ya tabbatar da cewa Allah ya karbi rayuwar Hajiya Safara’u Umar Radda, mahaifiyar Gwamna Dikko Radda, a ranar Lahadi 23 ga Maris, 2025.
Abun Bakin Ciki
Samu kari