Abun Bakin Ciki
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Kogi ta tabbatar da mutuwar wani ɗan ƙasar China, Luo Zhi Mao a cikin kamfanin da yake aiki a jihar Kogi, an fara gudanar da bincike.
Majiyoyin da muke da su sun tabbatar da cewa mahaifin matashi dan gwagwarmaya, Dr. Bello Galadanci da aka fi sani da Ɗan Bello ya rasu a yau Alhamis.
Gano gawarwakin wasu iyalai a cikin daki ya tayar da hankali bayan wani dan uwansu ya ziyarci gidan da safe, ya tarar da shiru a gidan kamar ba kowa.
Sakamakon raunukan da ya ji bayan harin da ƴan daba suka kai masa har gida, babban mai ɗauko wa gwamnan Kano rahoto, Sadiq Gentle ya riga mu gidan gaskiya.
Wasu rahotanni sun tabbatar mana da cewa matashin soja ya daba wa ɗan sanda wuka har lahira a unguwar Mayo-Goyi, Jalingo da ke jihar Taraba a yankin Arewa maso Gaba.
Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da kisan wani magidanci ɗan shekara 45 bayan ya kwanta barci tare da iyalansa a jihar Akwa Ibom, an tsinci ƙaramar bindiga.
Wasu rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa mambobi biyu na gwamnatin Ghana sun rasu bayan hatsarin jirgi ya afku a yankin Ashanti da ke Kudancin kasar.
Hatsarin tirela a hanyar Lambata-Lapai da ke jihar Neja ya hallaka mutane 22 yayin da 20 suka jikkata. FRSC ta danganta hakan da gudun wuce sa a.
Gini ya rufta kan uwa da 'ya'yanta biyar sun mutu a Katsina sakamakon mamakon ruwan sama, wand aya yi ajalinsu. An ce an kwantar da wasu 4 asibiti.
Abun Bakin Ciki
Samu kari