Abun Bakin Ciki
Ambaliyar da ta afku a Filato, Bauchi da Neja ta rusa gidaje, ta cinye gonaki tare da raba dubban mutane da muhallansu, yayin da gwamnati ke kokarin kai agaji.
Wani mummunan hadari ya auku a Jihar Jigawa inda yara mata takwas suka mutu bayan jirgin ruwa ya kife a kogin Zangwan Maje da ke karamar hukumar Taura.
Gwamna Mai Mala Buni ya amince da nadin tsohon ɗan majalisa, Hon. Ismaila Ahmed Gadakaa matsayin sabon Sarkin Gudi, bayan rasuwar Sarkin da ya gabata.
Wata saniyar da aka kawo don yankawa ta addabi ma’aikacin Gidan Gwamnati a Asaba a jihar Delta, inda ta jikkata mutane da dama wanda yanzu haka an kai su asibiti.
Kungiyar Muslim Public Affairs Centre (MPAC) ta ce harin dodon gargajiya kan limami ya saba wa doka ne kuma gwamnati ta binciki Lobanika da dukan masu hannu.
An tabbatar da mutuwar fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina-finai ta Kudu watau Nollywood, Odunlade Adekola, tuni abokan aikinta suka fara jimami.
Mahaifin yarinyar da ake zargin malamin Musulunci da hallakawa, Ibrahim Lawal ya roki alfarma wurin gwamnan jihar Kwara domin a gaggauta sanya hannu a hukuncin kisa.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar tsohon ɗan majalisar jihar Legas, Hon. Victor Akande, ya rasu bayan haɗarin mota da ya faru a Ojo makon da ya gabata.
Kotu a Ilorin ta yanke wa Malam Abdulrahman hukuncin kisa ta hanyar rataya kan kisan Hafsoh Lawal, ta kuma wanke wasu mutum hudu da ake zargi da hannu a kisan.
Abun Bakin Ciki
Samu kari