Bola Tinubu
Tun bayan dawowar mulkin dimokuraɗiyya a Najeriya, shugabanni suke yi ta alkawura domin gyara lantarki, ilimi, lafiya, hanyoyi da sauransu amma har yanzu shiru.
Gwamnatin Anambra ta sanar da sabbin kuɗaɗen lasisin kamfen gabanin zaɓen 2027, inda ɗan takarar shugaban ƙasa zai biya Naira miliyan 50 kafin fara kamfen.
A labarin nan, za a ji yadda wasu tsofaffin gwamnoni suaka samu nasarar samun takara na kujerun sanata a karkashin inuwar APC mai mulkin Najeriya.
Kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya kara mafi karancin albashi zuwa N100,000 domin inganta rayuwar ma'aikata.
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayyana cewa ba domin cire tallafin man fetur da ya yi a 2023 ba da Najeriya ta durkushe. Ya ce kasar ta farfado.
Jam'iyyar ADC ta bayyana cewa galibin yan Najeriya sun dawo da rakiyar gwamnatin Shugaba Bola Tinubu saboda matsin rayuwa, wahala da katsslar tsaro.
Ahmed Galadima Aminu ne kadai ya samu tikitin takarar gwamna ƙarƙashin jam'iyyar APC bayan mukarraban Bola Tinubu bakwai sun yi murabus domin yin takara.
A labarin nan, za a ji cewa Blessing Fubara Snr dan uwan gwamna mai ci a jihar Ribas Siminalayi Fubara ya fara neman kujerar gwamna a inuwar NDC.
Ministan Tsaro a Najeriya, Christopher Musa, ya gargadi cewa duk wanda ke shirin juyin mulki a kasar yana mai cewa hakan ɓata lokaci ne kawa suke yi.
Bola Tinubu
Samu kari