Bola Tinubu
Fahad Dankabo ya bukaci matasa su rungumi sabon salon siyasa a 2027, yana mai cewa lokaci ya yi da siyasa za ta yi wa al'umma hidima ba wai a bautawa siyasa ba.
Gwamnatin Tarayya ta kashe N501bn wajen biyan bashin kamfanonin lantarki, tare da shirya sabon shirin N729bn domin bunkasa bangaren wutar lantarki.
Shugaba Tinubu ya bukaci kasashen Afirka su hada kai wajen Allah wadai da hare-haren kyamar baki a Afirka ta Kudu, yana jaddada goyon bayan ECOWAS.
Wani matashin ɗan siyasa daga Bauchi, Malan Dan Malan, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu cikakken Musulmi ne kuma mahaddacin Alƙur'ani ne.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana game da shirinsa na kawar da talauci daga fadin Najeriya da manufofinsa.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta ADC ta yi mamakin yadda ake samun karuwar kashe kudi a kamfanin mai ta NNPC ba tare da bayani ba.
Isaac Fayose ya yi ikirari Bola Tinubu ya nada yayansa Ayo Fayose mukami ne kawai saboda ziyarar da Peter Obi ya kai masa kwanan nan, ya roki ya hakura da kujerar.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnatin Tarayya ta fusata bayan rahoton cewa 'yan ta'adda sun kai hari makarantar mata da ke jihar Borno, ta yi bayani.
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa sabbin mutane 26 a hukumomin gwamnatin tarayya guda 10, inda Ayo Fayose da Junaid Bindawa suka samu manyan mukamai a sabbin naɗe-naɗen
Bola Tinubu
Samu kari