Bola Tinubu
Hadimin tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa'i ya ce idanuwan shi sun kumbura suna masa kaikayi amma an hana shi ganawa da likita duk da umarnin da kotu ta bayar.
Jarumar fina-finai ta masana'antar Nollywood, Hilda Dokubo, ta soki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan matsalar rashin da ake fama da ita a Najeriya.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta raba kimanin Naira biliyan 6.6 a jihar Imo karkashin shirin tallafin kudi na iyalai domin rage talauci a kasa baki daya.
A labarin nan za a ji cewa Gbenga Olawepo-Hashim da ke neman kujerar Bola Ahmed Tinubu ya bayyana kadan daga cikin shirye-shiryensa da suka hada da karya Dala.
Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da aikin sake gina babbar hanyar Gombe zuwa Biu da Maiduguri, bayan shekaru masu yawa na alkawura da kwangilolin da ba su kammala ba.
An yi taron kaddamar da wata kungiya da ta ce tana da alaka da Atiku Abubakar da ta koma APC. Kungiyar ta ce za ta tarawa Tinubu kuri'a miliyan 10.
Wani malamin addinin Kirista, Prophet David Kingleo Elijah, ya yi hasashe dangane da makomar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaben shekarar 2027 da jw tafe.
A labarin nan, za a ji cewa David Umahi, Wanda shi ne ministan ayyuka a Najeriya ya bayyana yadda Bola Tinubu ya yi rabon aikin tituna tsakanin Arewa da Kudu.
Fadar Shugaban Kasa ta bayyana cewa an samu gagarumin ci gaba wajen kafa ‘yan sandan jihohi, yayin da ake sa ran gyaran kundin tsarin mulki zai zo nan kusa.
Bola Tinubu
Samu kari