Bola Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya umurci kamfanin mai na Najeriya (NNPCL) da ya sayar da danyen mai ga matatar Dangote da sauran matatun mai da ke tafe a Naira.
Jam'iyyar APC mai mulki ta yi zargin kifar da gwamnatin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a lokacin zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Najeriya, ta dauki mataki.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu na jan ragamar taron majalisar zartaswa ta tarayya (FEC) yanzu haka a fadar shugaban kasa da ke Abuja, duka ministoci sun hallara.
Wasu matasa sun fara gudanar da zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Najeriya a jihar Niger. Matasan sun yi kira ga Bola Tinubu kan dawo da tallafin man fetur.
Kungiyar yarbawa ta Afenifere ta samu baraka tsakaninta, inda aka samu bangarori biyu su na adawa da juna a kan zanga-zangar adawa da manufofin shuganan kasa,.
Ministan harkokin cikin gida, Olabunmi Tunji-Ojo ya bukaci 'yan Najeriya da su kara ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu lokaci ya magance matsalolin kasar nan.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike ya fara tattaunawa da matasan birnin domin kakkabe ra'ayinsu na shiga zanga-zanga saboda illarsa.
Dan takarar shugaban kasar Najeriya karkashin jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi ya fadi matsayarsa kan shriin zanga-zanga da matasa ke yi a watan Agusta.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya zayyano hanyoyi guda shida wadanda suke sanyawa zanga-zangar lumana ta koma tashin hankali.
Bola Tinubu
Samu kari