Bola Tinubu
Gwamnatin tarayya ta bakin ministan tsaro ta bayyana cewa ba za tattauna da 'yan bindiga ba. Ministan ya ce za a ci gaba da fatattakar miyagun a kasar nan.
Hukumar gudanarwar birnin tarayya Abuja ta ba mutanen da ke da gidajen da ba a kammala ba wa’adin watanni uku su kammala su a cikin watanni 3 ko a rushe su.
Gwamnatin Shugaba Bola tinubu ta bayyana cewa shirinta na gyara tattalin arzikin Najeriya na haifar da da mai ido inda ta samu manyan nasarori biyar a shekarar 2024.
Kamfanin rarraba wutar lantarki na TCN ya bayyana cewa har yanzu bai gano abin da ya jawo daukewar lantarki a jihohin Arewa ba. Ana ƙoƙarin dawo magance matsalar.
Bayan shugaban APC, Abdullahi Ganduje ya sha alwashin kwace yankin Kudu maso Yamma gaba daya, PDP ta ja kunnen shi kan zaben Ondo da za a yi a watan Nuwamba.
Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa akwai yiwuwar Bola Tinubu ya sallami wasu daga cikin Ministoci a wannan mako bayan wata doguwar ganawa a jiya Litinin.
Uwargidan shugaban kasar Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu ta bukaci malaman kasar nan da su kasance masu fadawa shugabanni gaskiya amma su daina zaginsu.
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya yi takaicin karuwar rashin tsaro da ke kamari a fadin kasar nan, ya nemi gwamnati ta dauki mataki.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya shiga ofis bayan kammala huhu a kasashen ketare. Yan Najeriya da dama sun tura bukatun kan matsalolin da ake fama da su a Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari