Bola Tinubu
Gwamnatin Bola Tinubu ta fito da tsarin samar da wutar lantarki a Arewacin Najeriya ta amfani da hasken rana. Ministan wuta ya ce za a samar da lantarki da sola.
Gwamnatin Bola Tinubu ta sanar da cewa an dage shirin tantance sababbin Ministoci da shugaban ya nada da aka shirya yi a yau Talata 29 ga watan Oktoban 2024.
Tsohon Sanatan Kaduna mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya tofa albarkacin bakinsa kan babban taron gwamnoni da ke gudana a jihar Kaduna.
Gwamnatin tarayya ta fadi lokacin da za a dawo da wutar lantarki a Arewacin Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan an dauke kwanaki ba wutar lantarki a jihohin Arewa.
Shugaban APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya shaidawa yan Najeriya kokarin da gwamnatin Bola Tinubu ke yi domin magance matsalar tattalin arzikin kasa.
Gwamnonin jihohin Arewa 19 sun shaidawa gwamnatin tarayya rashin jin dadin yadda matsalar lantarki ta girmama a shiyyar ta hanyar samar da karin layukan wuta.
Shugabanni a Arewacin Najeriya da suka hada gwamnoni da sarakunan gargajiya sun nuna damuwa kan sabon kudiri da ke gaban Majalisar Tarayya na haraji.
Majalisar dattawa ta fara shirin tantance mutum 7 da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya naɗa a matsayin sababbin ministoci bayan ya yi garambawul.
Bayan jihohin Arewacin Najeriya sun kwana akalla takwas babu ko kyallin hasken wutar lantarki, shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarni
Bola Tinubu
Samu kari