Bola Tinubu
Majalisar dattawan Najeriya ta dauki matakin fara tantance sababbin ministocin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada. Majalisar ta fara aikin ne a ranar Laraba.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya ce babu dalilin da zai sa Arewa ta juyawa Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu baya, ya ve tsarin haraji ne suke kuka da shi.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike ya bayyana cewa ba sayar da filaye yaje yi a Abuja ba. Ya nuna cewa yaje samar da ababen more rayuwa ne.
Bayani dalla dalla kan wasu muhimman abubuwa kan sabuwar dokar haraji da Bola Tinubu ke shirin kawowa Najeriya. Gwamnonin Arewa sun ki amincewa da dokar.
Gwamnan jihar Zamfara ya ce yan majalisun Arewa, Sanatoci da yan majalisar wakilai za su yi watsi da bukatar Bola Tinubu kan sabuwar dokar haraji.
Dan majalisa mai wakiltar Kura/Madobi/Garun Malam, Datti Yusuf Umar ya ce lalacewar wutar lantarki a Arewa ya jawo matsaloli da asarar rayuka masu tarin yawa.
Gwamnan jihar Neja, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yana sane da halin da ake ciki kan halin tsadar rayuwa a Najeriya.
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, , Shehu Sani ya bayyana cewa dole ne yan kasa su ji jiki matukar gwamnati na sake fasalta tattalin arziki.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya tattauna da takwaransa shugaban ƙasar Amurka, Joe Biden, ta wayar tarho yau Talata, 29 ga watan Oktoba, 2024.
Bola Tinubu
Samu kari