Bola Tinubu
Yar gwagwarmaya a Najeriya, Aisha Yesufu ta yi magana kan zaben 2027 na shugaban kasa, Bola Tinubu inda ta ce babu abin da yan Arewa za su iya yiwa shugaban.
Hukumar kare hakkin dan Adam ta International human rights commission (IHRC) ta ce yan Arewa sun tafka mummunan asara saboda rashin wuta na kwanaki da dama.
Gwamna Siminalayi Fubara ya ce Nyesom Wike ya yaudare shi bayan Bola Tinubu ya musu sulhu a 2023. Tinubu ya musu sulhu domin kawo karshen rikicin Rivers.
Fadar shugaban kasa ta tabbatar da cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana da sanatocin PDP uku kan matsalar tsaro da ta hana manoma aiƙi a jihar Kebbi.
Gwamnonin APC a Najeriya sun bayyana tasirin tsare-tsaren Shugaba Bola Tinubu yayin da ake cikin halin kunci inda suka ce akwai haske nan gaba kadan.
Yan kwadago sun yi Allah wadai da karin kudin fetur da ake cigaba da samu a Najeriya. NLC ta ce gwamnatin tarayya na shirin hura wutar rikici a Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ba da mamaki bayan nada ministoci guda hudu daga jiha daya da ke Kudu maso Yammacin kasar nan, wato jihar Ondo.
Gwamnatin Tarayya ta yi martani da gwamnoni suka ki amincewa da kudirin rarraba harajin VAT da ke gaban Majalisa inda suka ce zai jefa al'umma cikin kunci.
Sanata Adams Oshiomhole ya bukaci a kara mafi ƙarancin albashi zuwa sama da N70,000. Sanatan ya ce ana kara talaucewa a Najeriya duk da karin albashi da aka yi
Bola Tinubu
Samu kari