Bola Tinubu
Ministar harkokin mata a gwamnatin Shugaba Bola Tinubu, Imaan Sulaiman-Ibrahim ta ziyarci yaran da aka tsare saboda zanga-zangar da aka yi a watan Agusta.
Jam'iyyar APC reshen jihar Bauchi ta yi kira ga gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta kara himma wajen rage radadin da ake ciki.
Tsohon dan takarar gwamna a Katsina kuma shugaban gidauniya Jino, Imran Jafaru Jino ya ce za su jagoranci neman diyyar asara da yan Arewa su ka tafka
Ana da labari Gwamnati ta tuhumi yaran da aka kama a zanga-zanga da zargin cin amanar ƙasa. Jama’a sun yi Allah Wadai da Gwamnatin Tinubu saboda maka su a kotu.
Khalid Aminu,daya daga cikin wadanda su ka fito zanga zangar adawa da yunwa na kwanaki 10 a watan Agusta ya shaki iska bayan kwanaki 60 a hannun DSS.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi Allah wadai da matakin da gwamnatin Bola Tinubu ta dauka na kai kananan yara kotu.
Kungiyar Amnesty ta bukaci gwamnatin Bola Tinubu ta gaggauta sakin yaran Arewa da ka kama aka gurfanar da su saboda sun fito zanga zangar tsadar rayuwa.
Sheikh Jingir ya bukaci Bola Ahmed Tinubu ya binciki rikicin siyasar Rivers da Kano inda ake son hana Abba Kabir Yusuf da gwamna Fubara aiki jihohinsu.
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya yi tir da yadda gwamnatin tarayya ta gurfanar da kananan yara gaban kotu har wasu su ka suma.
Bola Tinubu
Samu kari