Bola Tinubu
Wata kungiyar Arewa ta ‘National Youth Alliance ta caccaki gwamnatin Bola Ahmed Tinubu game da gurfanar da kananan yara a gaban kotu kan zargin cin amanar kasa.
Lauya mai kare yan zanga zanga ya yi kira ga malamai da yan siyasa kan yaran zanga zanga. Lauyan ya ce wulaƙanta yaran zanga zanga cin mutuncin Arewa ne.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta dauki zafi bayan tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya caccaki matakan da ta dauka kan tattalin arziki.
Mai dakin shugaban, Oluremi Bola Tinubu da masharcin shugaban kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu za su jagoranci babban taron addu'a na kasa domin neman dauki.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya shawarci 'yan Najeriya da su koma noma matukar suna son abubuwa su daidaita a kasuwa a daina ganin tsadar abinci.
Za a ga jerin APC da aka ji sun soki gwamnatin Bola Tinubu a Najeriya. Alal misali, sukar gwamnatin Bola Tinubu ne ya jawo Muhammad Ali Ndume ya rasa matsayinsa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya shirya rantsar da sababbin ministocin da ya nada a gwamnatinsa. Shugaba Tinubu zai rantsar da su a ranar Litinin.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi magana kan matsalar rashin tsaro a Arewacin Najeriya. Ya ce nan ba da jimawa ba za ta zama tarihia yankin.
Kungiyar SERAP ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gaggauta umartar a saki yaran da aka tsare da sauran masu zanga-zanga nan da sa'o'i 48.
Bola Tinubu
Samu kari