Bola Tinubu
Rundunar yan sandan Najeriya za ta zaƙulo jami'an da suka azabtar da yaran zanga zanga da aka kulle na tsawon watanni uku a Abuja. IGP ya ce za a yi adalci.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya jinjna yadda gwamnatinsa ta yi nasarar rage kudin da ake kashewa a kan basussukan da gwamnatin baya ta laftowa kasar nan.
APC ta koka kan yadda Atiku Abubakar ke cigaba da sukan gwamnatin Bola Tinubu a kan tsadar rayuwa a Najeriya. APC ta ce ya kamata Atiku ya zamo dattijo.
Ministan kudi da harkokin tattalin arziki, Wale Edun ya jaddada cewa tallafin mai ya tafi kenan har abada, ba gud] da ja da baya game da manufofin Bola Tinubu.
Shugaban ƙasa Bola Aed Tinubu ya faɗawa sababbin ministoci cewa su tabbaci haƙiƙa ƴan Najeriya za su rika zaginso to amma su jajirce kan aikin da aka ɗora masu.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya naɗa kwamishinan INEC mai kula da shiyyar Arewa maso Yamma, sanan ya nada wanda zai maye kuejrar REC na jihar Ogun.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Doyin Okupe ya ce Shugaba Bola Tinubu na yin abin da ya dace kuma ƴan Najeriya za su kara ba shi dama a babban zaben 2027.
azauna wasu sassan babban birnin tarayya Abuja da ke tsarin samun hasken lantarki na 'band A' sun fara neman daukin gwamnatin tarayya wajen rage farashi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci a gaggauta sakin yaran da aka tsare tare da gurfanar da su a gaban kotu kan zarginsu da hannu a zanga-zanga.
Bola Tinubu
Samu kari