Bola Tinubu
Ministan harkokin cikin gida, Olabunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai yi tazarce a zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Tinubu ya sanya hannu kan dokoki 40 cikin shekaru biyu, ya zarce Buhari da ya sanya wa dokoki 14 hannu. Majalisa ta yaba wa Tinubu kan saurin sanya wa dokoki hannu.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan Abuja Nyesom Wike ya ce ba kishin kasa ne ya sanya Babachir Lawal ke tsananin adawa da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ba.
Rahoton Amurka ya nuna damuwa kan mafi karancin albashi na N70,000 ga ma'aikatan Najeriya. Ta yi magana kan tsaro, shari'a da wasu matsalolin Najeriya.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa Rotimi Amaechi, ba zai kai labari ba idan ya yi takara da Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Kungiyar NENF ta ba da shawara ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, kan wanda ya kamata ya zama mataimakinsa a zaben 2027. Ta bukaci a ajiye Kashim Shettima.
Yayin da ake ta korafi kan yawan kudin kira da data a Najeriya, Shugaba Bola Tinubu ya dakatar da harajin kashi 5 na sabis na sadarwa domin rage yawan kuɗi.
Najeriya ta ce tana shirye domin mayarwa Amurka martani kan dokokin biza da ta sanya wa 'yan kasar ta. Ma'aikatar harkokin wajen Najeriya za ta dauki mataki.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Mathias Tsado, ya bi sahun masu son ganin Goodluck Jonathan, ya tsaya takara a zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Bola Tinubu
Samu kari