Bola Tinubu
Fadar shugaban kasa ta caccaki manyan 'yan adawa bayan rahoton habakar kudin ajiyar Najeriya. Bayo Onanuga ya ce maganar 'yan kifar da Tinubu ne a gabansu.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Najeriya ta ce Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kammala ayyukansa a kasar Japan, kuma zai mika zuwa Brazil.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmad Tinubu ya kaddamar da manhajar lissafin haraji ga 'yan Najeriya domin sanin yadda sababbin dokokin haraji zai shafe su.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce kasar tana samun ci gaba sosai kuma yana rage matsaloli a karkashin shugabancinsa na shekaru biyu da ya yi.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya bayyana cewa zai goyi bayan duk wanda yake marawa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, baya.
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da sabon shirin GEEP zagaye na uku mai suna RHGEEP domin tallafawa kanann yan kasuwa da rancen kudi a fadin jihohin Najeriya.
Sanata Wadada ya fice daga jam'iyyar SDP saboda rikicin cikin gida da ya ki ci ya ki cinye wa, ya kuma nuna yiwuwar komawa APC tare da goyon bayan Tinubu a 2027.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya gargadi wata kungiyar ADC mai suna ADV Vanguard kan jingina masa wani zance na sukar Bola Tinubu.
Wani malamin addinin Kirista, Fasto Joel Atuma, ya fito ya yi hasashe kan tazarcen Shugaba Bola Ahmed Tinubu. Ya ce akwai sharadin da zai sanya ya fadi zabe.
Bola Tinubu
Samu kari