Bola Tinubu
Sanata Orju Kalu ya ce 'yan siyasa da wasu masu fada aji suna amfani da 'yan ta'adda kamar Boko Haram da sauransu domin yaki da gwamnatin Bola Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki ta APC ba ta ji dadin kalaman da yan adawa suka yi na nuna gazawar gwamnatin Bola Tinubu kan magance yunwa ba.
Sanata Natasha Akpoti ta wanke kanta bayan wata mata ta zarge ta da shirya kifar da Bola Tinubu a 2027. Natasha ta ce bata ce Tinubu na nuna kabilanci ba.
Sanata Orji Uzor Kalu ya bayyana cewa idan har dagaske ana son ceto Najeriya, ya zama dole shugaban ƙasa, Bola Tinubu ya kori wasu ministoci daga aiki.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya bukaci 'yan Arewa da su marawa shugaban kasa, Bola Tinubu baya a zaben 2027. Ya ce hakan shi ne adalci.
Babban malamin addinin Kirista kuma shugaban cocin INRI Evangelical Spirtual, Primate Elijah Ayodele, ya yabi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce ya fi Buhari.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike ya soki tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya ce ko alama bau ta yunwar abinci a wurinsa, sai dai yunwar mulki.
Tsohon gwamnan Rivers, Amaechi, ya ce yunwa ta gama kama 'yan Najeriya, ya na mai kalubalantar 'yan adawa da su haɗa kai su cire Tinubu daga mulki a 2027.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana kokarin ganin jama'a sun rayu a cikin walwala, yayin da ta ba da hutun Sallah babba.
Bola Tinubu
Samu kari