Bola Tinubu
An gudanar da sallar jana'izar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a ranar Talata 15 ga watan Yulin 2025 a garin Daura da ke jihar Katsina.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya tura sakon ta'azziya kan rasuwar Sarkin Gusau, Dr Ibrahim Bello wanda ya rasu a safiyar ranar Juma'a bayan fama da jinya.
Yayin da ake ta kawo tsare-tsare na inganta ilimi a Najeriya, gwamnatin tarayya ta kayyade shekaru 12 a matsayin wanda ya dace dalibai su shiga sakandare.
Nada Farfesa Nentawe a matsayin sabon shugaban APC na ƙasa ya haifar da muhara, an ji wasu daga cikin dalilin jam'iyya mai mulki na ɗaukar wannan mataki.
Fadar shugaban kasa ta yi wa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso raddi mai zafi kan zargin cewa Bola Tinubu ya yi watsi da yankin Arewacin Najeriya a mulkinsa
'Yan jam'iyyar ADC sun yi martani kan cewa da Bola Tinubu ya ce suna cikin rudani. Ofishin Atiku Abubakar ya ce ya kamata Tinubu ya magance matsalar shi da Shettima.
Tsohon shugaban APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cikakken goyon bayansa ga magajinsa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya kuma godewa Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa akwai yiwuwar a samu ɓaraka a majalisar dattawa bayan jagororin majalisa sun zargi shugabansu, Sanata Godswill Akpabio da ware su.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce 'yan jam'iyyar ADC da suka fara hadaka suna cikin rudani. Ya ce Abdullahi Ganduje zai ba da shawara wa APC.
Bola Tinubu
Samu kari