Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji cewa 'dan kishin kasa, Dr. Bolaji Akinyemi ya shigar da 'kara a gaban kotun tarayya kan tsawaita wa'adin shugaban hukumar kwastam.
Tsohon shugaban jam'iyyar ADC da ya mika wa David Mark shugabanci, Ralph Nwosu ya ce gwamnatin APC ta masa tayin mukamin minista don watsi da hadaka.
Sakataren gwamnatin tarayya, Sanata George Akume ya bukaci 'yan Arewa da su hakura da maganar takara sai Bola Tinubu ya gama wa'adi na biyu a 2031.
A labarin nan, za a ji cewa jigo a APC, Sunny Moniedafe ya bayyana takaici a kan yadda jam'iyya mai mulki ke dab da ruguje wa idan ba a ɗauki mataki ba.
A labarin nan, za a ji cewa hadisin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce bai ga abin magana ba don Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi kyautar $100,000 ga Falcons.
Sanata Ali Modu Sheriff ya ce sai dai idan Tinubu ya janye ko ba a yi zabe ba ne zai iya yin rashin nasara, amma in ba haka ba to zai lashe zaben 2027 cikin sauki.
Asibitin koyarwa na jam'iar Maiduguri da ke Borno ya bude cibiyar fasahar ICT ta kiwon lafiya inda ta karrama Bola Tinubu ana rigimar sauya sunan UNIMAID.
Sheikh Bello Yabo ya bukaci ShugabaTinubu da ya karbo dukiyar da aka sace a mulkin marigayi Buhari, yana mai cewa yanzu babu uzurin jin kunyar kowa.
Sabon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya sha alwashin yin aiki tukuru don tabbatar da nasarar mai girma Bola Tinubu a 2027.
Bola Tinubu
Samu kari