Majalisar dokokin tarayya
Majalisar wakilai ta gayyaci wasu daga cikin shugabannin tsaron Najeriya su mata bayani bayan shugaban kasa Bola Tinubu ya ba sojoji umurnin fara noma.
Kalaman Sanata Ali Ndume kan Bola Tinubu bai yiwa 'yan majalisa masu goyon bayan shugaban dadi ba, wanda ya sa yanzu haka wasu ke shirin yadda dakatar da shi.
Kungiyar yan kwadago ta yi barazanar tafiya yajin aiki na tsawon kwana 30 idan majalisa ta yi doka marar kan gado kan karin albashin ma'aikata a fadin Najeriya.
A yau Talata ne majalaisar dokoki ta sanar da rasuwar Abubakar Adams Ekene dan majalisa daga jihar Kaduna. Legit ta tattaro muku abubuwa da suka shafi rayuwarsa.
Malam Uba Sani ya yi ta'aziyya ga iyalan mamba mai wakiltar mazabar Kajuru da Chikun wanda Allah ya yiwa rasuwa da safiyar ranar Talata, 16 ga watan Yuli.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya mika sakon ta'aziyyarsa kan rasuwar wani dan majalisar wakilai daga jihar Kaduna. Ya yiwa majalisa da gwamantin Kaduna ta'aziyya.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi alhinin raswar Hon Ekene Abubakar Adams daga Kaduna, ta dakatar da ayyukan majalisa a yau Talata domin girmama marigayin.
Kwamitin majalisar wakilai kan ma'adanai ya bayyana cewa kasar nan na tafka asarar biliyoyi a bangaren duk shekara wanda ya kai $9bn, shugaban kwamitin ya bayyana.
Rahotanni daga jihar Kaduna sun bayyana cewa Hon Ekene Abubakar Adams mai wakiltar mazaɓar Chikun da Kajuru ya riga mu gidan gaskiya ranar Talata.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari