Majalisar dokokin tarayya
Majalisar wakilan tarayya ta nemi mahukunta su sauya tunani dangane da batun ƙarin farashin litar man fetur na gas na tukunyar girki don rage wahala.
Kalaman Godswill Akpabio gabanin zanga-zanga sun jawo rikici a kasar nan. Legit Hausa ta bibiyi lokutan da ya yi irin wannan baram-barama a baya.
An yi ta yada wasu rahotanni da ke nuni da cewa ana shirin tsige shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio inda ya musanta labarin da cewa shiryawa aka yi.
Majalisar wakilai ta yi wa Bola Tinubu umarnin gabatar da kasafin kudin shekarar 2025 da gaggawa, ta yi masa barazanar kin karbar kasafin kudin idan ya yi latti.
Majalisar dokokin jihar Rivers ta ayyana kujerun ƴan majalisa 4 na tsagin Gwamna Fubara a matsayin babu kowa, ta buƙaci INEC ta shirya zaben cike gurbi.
Kotun Daukaka Kara da ke birnin Abuja ta wanke dan Majalisar Tarayya daga jihar Kano, Hon. Alhassan Ado Doguwa kan zargin kisan kai a zaben 2023 da ya gabata.
Majalisar Dokoki ta gabatar da kudiri domin kirkirar Jami'ar Bola Tinubu wanda mataimakin shugaban Majalisar, Hon. Benjamin Kalu ya gabatar a gabanta.
Isabel Anani, 'yar shekara 16 mai fafutukar daidaiton jinsi ta zama shugabar majalisar wakilai na wucin gadi yayin da ake bikin 'ranar 'ya'ya mata ta duniya.'
A wannan rahoton, za ku ji shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya tofa albarkacin bakinsa kan karin farashin man fetur da kamfanin NNPCL ya yi a makon nan.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari