Majalisar dokokin tarayya
A wannana rahoton za ku ji cewa akwai alamun za a samu tataburza tsakanin yan majalisar wakilan kasar nan kan sabon bashin Naira Tiriliyan 1.77 da Tinubu ya nema.
A wannan rahoton za ku ji cewa hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC ta fara bibiyar wasu ayyukan mazabu wadanda gwamnati ta ce ta aiwatar.
Kotun mai daraja ta farko a Najeriya ta rusa dokar caca 2025 wadda majalisar dokokin tarayya ta kafa, ta ce ƴan majalisa ba su hurumin yin doka kan wasan caca.
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso da wasu shugabannin Arewa na adawa da kudirin harajin Bola Tinubu. Ali Ndume ya nuna adawa da kudirin harajin Bola Tinubu.
Majalisar wakilan Najeriya ta fitar da matsaya kan kudurin da ke neman a kara wa’adin shugaban kasa da gwamnoni zuwa shekaru shida amma wa’adi daya kawai.
Majalisar dokokin Najeriya ta fara nazarin wurare 161 da za a sauya a kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999. A Disambar 2025 za a gama sauya tsarin mulkin.
Majalisar dokokin ta yi karatu na biyu ga kudirin dokar da zai sauya harkar zabe a Najeriya. Yan Najeriya mazauna ketare za su rika yin zaɓe saboda samuwar kudirin.
Majalisar dattijai ta yi amfani da sashe na 157 (1) na kundin tsarin mulkin kasar domin korar Yakubu Danladi Umar a matsayin shugaban kotun da’ar ma’aikata ta CCT.
Shugaba Bola Tinubu ya aikawa majalisar tarayya sako, ya neman amincewarta na karbo bashin N1.7trn domin cike gibin kasafin kudin 2024 na Naira tiriliyan 9.7.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari