Majalisar dokokin tarayya
Gwamna Babagana Umara Zulum ya nuna adawarsa a fili kan sabuwar dokar haraji da Shugaba Bola Tinubu ya gabatarwa majalisa. Ya ce dokar za ta illata Arewa.
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Ali Ndume, ya nuna damuwa kan yadda aka yi gaggawar amincewa da kudirin dokar sake fasalin haraji da aka bijiro da shi.
Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa yanzu ba lokacin da za a kakabawa yan Najeriya sabon fasalin haraji ba ne, domin a yunwa da babu na kokarin kashe su.
Shugaban majalisar dokokin jihar Taraba, John Kizito Bonzena, ya bukaci Gwamna Agbu Kefas ya waiwayi 'yan siyasa a jihar. Ya ce suna shan wahala.
Majalisar wakilan Najeriya ta tabbatar da Laftanar Janar, Olufemi Oluyede, a matsayin babban hafsan sojojin kasa (COAS). An tabbatar da shi ne bayan tantance shi.
Mukaddashin hafsan rundunar sojin Najeriya, Laftanar Janar Oluyede ya yi alkawarin kakkabe duk wata barazana ta tsaro a kasar nan idan ya zama COAS.
Majalisar Tarayya ta yabawa Gwamna Mohammed Umaru Bago na jihar Niger wurin bunkasa harkokin noma da sauran manyan ayyuka da tattalin arziki a jihar.
An samu hargowa a majalisar dattawa yayin da Ali Ndume ya buga da Barau Jibrin kan kudirin harajin Bola Tinubu. Sanata Abdul Ningi ma ya ja da Barau.
Shugaban majalisar jihar Delta ya tsallake rijiya ta baya a wani hadarin jirgin ruwa da ya faru a yankin Warri. Shugaban majalisar ya ce har yanzu yana cikin fargaba
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari