NECO
Yan Najeriya da dama sun tofa albarkacin bakin su kan wani matashi da ya yi bajintar fita da sakamako mai daraja ta farko a jami'ar UI bayan samun F9 a NECO.
Hukumar shirya jarabawan kammala sakandire NECO ta ki sakin sakamakon jarabawan dalibai 80,000 a jihar Kano saboda bashin naira miliyan N500m da take bin jihar.
Farfesa Dantani Ibrahim Wushishi, shugaban NECO, ya ce an kwace lasisin wasu makarantu a jihohi hudu na tsawon shekaru biyu saboda samunsu da laifin satar amsa.
Minna, jihar Neja - Hukumar shirya jarabawar fita daga sakandare ta Najeriya watau NECO ta saki sakamakon jarabawar kammala karatun sakandare na shekarar 2021.
Shugaba Kasa Muhammadu Buhari ya nada Farfesa Ibrahim Dantani Wushishi a matsayin sabon shugaban hukumar shirya jarrabawar kasa ta NECO, Daily Trust ta ruwaito.
Hukumar shirya jarabawa ta kasa (NECO) ta ce tana bin gwamnatocin jihohin Zamfara, da Adamawa, da Kano, da Gombe, da Borno da kuma Neja bashin Naira biliyan 1.8
Hukumar jarrabawa a Najeriya ta NECO ta nada sabon shugaban hukumar na rikon kwarya bayan mutuwar shugaban a cikin makon nan. An bayyana waye sabon shugaban.
Biyo bayan jita-jitar cewa an kashe shugaban hukumar jarrabawa ta NECO, hukumar tare da 'yan sanda, sun yi cikakken bayanin yadda gaskiyar lamarin ya faru.
Hukumar Shirya Jarabawa kammala sakandare (NECO) ta dage gudanar da jarabawar neman gurbin shiga makarantun sakandaren Gwamnatin Tarayya (NCC) na shekarar 2021.
NECO
Samu kari