Aminu Waziri Tambuwal
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sakkwato ya bayyana cewa wanda ya gada ya miƙa masa ragamar mulki babu ko naira ɗaya a asusun gwamnati, duƙ da haka ya yi aiki.
Sakataren tsare-tsare na jam'iyyar PDP ta ƙasa, Umar Bature, ya bayyana cewa ya maida motar Taraktan da ya ɗauka haya daga tsohuwar gwamnatin Aminu Tambuwal.
Gwamnatin Edo ya ce abin takaici da bakin ciki ne yadda Gwamnatin Tarayya ta ke so ta rufe al’umma baki a tsadar rayuwar da ake yi bayan cire tallafin fetur.
Tsoffin gwamnoni, Adams Oshiomhole, Aminu Tambuwal da tsohon shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan suna cikin wadanda aka nada shugabannin kwamitocin majalisa.
Gwamnan Katsina ya dauko matashi, Abdulrahim M. Ma’aji da ya yi karatu a Sudan domin ya zama Likitansa. An kafa jami’ar da ya yi karatu da Ibn Sina ne a 2000.
Gwamna Nasiru Idris ya bada sanarwar korar Babangida Sarki daga cikin Hadimansa. Ahmed Idris ya yi magana a madadi, yana mai jan-kunne ga masu katabora a salula
An bayyana sunayen Godswill Akpabio, Aminu Tambuwal, Alu da wasu sanatoci guda 10 da har yanzu ke karbar kudin fansho matsayin tsoffin gwamnoni daga jihohinsu.
Da Gwamnan jihar Sokoto watau Ahmad Aliyu ya shigo ofis a jiya, bai samu kowa ba sai ma’aikata 3, nan-take ya ce a rufe kofar shigowa, aka bar jami'ai a waje.
Gwamna Ahmad Aliyu na jihar Sokoto, ya kafa wani kwamiti da zai binciki wasu daga cikin ayyukan da gwamnatin baya ta Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ta gudanar.
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari