Aminu Waziri Tambuwal
Sabon gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya sha alwashin ƙwato kadarorin jihar da gwamnatin Aminu Waziri Tambuwal, ta yi gwanjon su. Ya ce ba sani ba sabo.
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, ya samu nasarar zama sabon shugaban ƙungiyar gwamnonin Najeriya (NGF). Ya maye gurbin gwamnan Sokoto, Tambuwal.
A ranar Litinin, 22 ga watan Mayu ne Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya nada sabon shugaban hukumar lafiya ta jihar da manyan jami’an makarantun jami’a.
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya sanar da karrama wasu daga cikin manyan jihar da suka hada da tsohon shugaban kasa Shehu Shagari, Sarkin Musulmai.
Shugaban majalisar waki;lai Femi Gbajabiamila ya ce ya yi nadamar goyawa Aminu Waziri Tambuwal baya wajen zama kakakin majalisar wakilai ta 7, duk da a lokacin
Bukola Saraki ya ba Gwamnoni da za su sauka lakanin rayuwa bayan an bar fadar gwamnati, ya fadawa Gwamnoni masu barin-gado abin da ke hada rikici bayan an sauka
Gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal, ya ce ya fara jin ƙanshin nasarar Atiku Abubakar a kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa a Najeriya.
Majalisar wakilai ta Najeriya ta samu shugabanni daban-daban tun shekarar 1999 zuwa yanzu da Honarabul Femi Gbajabiamila ke jagorantarta kafin zaban Hon Abbas.
Zababben gwamnan jihar Sokoto ya ce ya kafa kwamitin zai binciki yawaita kashe kudi da cin bashin da gwamnatinsa ke yi a tsawon shekarun da ya yi mulki a jihar.
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari