Yan ta'adda
Hadimin shugaba Donald Trump, Massad Boulos ya karyata cewa ana yi wa kiristoci kisan kare dangi a Najeriya. Ya ce an fi kashe Musulmi a kan Kiristoci.
Rikici tsakanin masu hakar ma’adanai da ‘yan bindiga a Birnin Gwari, ya yi sanadin mutuwar mutane 7, yayin da mazauna suka bukaci gwamnati ta dauki mataki.
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya bukaci a mayar da dazuzzuka zuwa manyan gonakin noma domin magance matsalar rashin tsaro da 'yan ta'adda.
Rahotannin da ke riskarmu sun tabbatar da cewa yan bindiga sun kai farmaki da safe a ƙauyen Maradawa da ke cikin yankin Rijiya, Gusau, jihar Zamfara a masallaci.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Kebbi ta baza komarta zuwa kasar Sin domin ta fatattaki Lakurawa a kokarinta na dawo da zaman lafiya sassan jihar.
Rundunar tsaron Najeriya ta bayyana shirin murkushe kungiyar 'yan ta'addan Wulowulo da aka ce tsagin Boko Haram ne da ta bulla a Arewa ta Tsakiyan Najeriya.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bukaci ƙara yawan addu’o’i domin samun zaman lafiya da kwanciyar hankali a jihar baki daya yayin ganawa da malaman Musulunci.
Bello Turji ya fara shirya sababbin hare-hare a gabashin Sokoto bayan ruwan damina ya ja baya, an ce ya sake tsara runduna da sauya kwamandoji don karfafa iko.
Reno Omokri ya karyata zargin cewa gwamnatin Najeriya na tallafa wa Boko Haram, ya kalubalanci Sanata Ted Cruz ya kawo hujjoji da shaidun zancensa.
Yan ta'adda
Samu kari