Yan ta'adda
Yan bindiga sun kashe sarkin Gobir, Alhaji Isa Bawa bayan da suka bukaci a biya kudin fansa a kan lokaci. A yanzu haka sun rike dansa mai suna Kabiru Isa a daji
Yan majalisar kasar nan sun bukaci rundunar yan sanda ta janye tuhumar ta'addanci da ta ke yiwa shugaban NLC, Joe Ajaero, tare da bayyana tsoron dawowar zanga-zanga.
Dakarun rundunar sojojin sama sun samu nasarar hallaka manyan kwamandojin 'yan ta'adda a jihar Borno. Sojojin sun kashe su ne a wasu hare-hare ta sama.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta cafke wasu mutane biyu da ake zargin miyagu ne da ke kaiwa 'yan bindiga makamai da rahoto a Zariya da kewaye.
Matasa a Misau da ke jihar Bauchi sun kwaci mutane biyu da ake zargi da yin kisan kai ga dan acaba daga hannun yan sanda sun kashe su har lahira.
Kungiyar kwadago ta bayyana cewa shugabanta, Kwamred Joe Ajaero ba zai iya mutunta gayyatar da ta yi masa ba bisa wasu dalilai, amma ya sa ranar zuwa.aa
Gwamnatin jihar Sokoto ta amince da gina titin hanya wanda zai ba jami'an tsaro damar zuwa maboyar 'yan bindiga. Gwamnan ya ce ya shirya kare rayuka da dukiyoyi.
Wasu miyagu sun kai harin rashin tausayi kan wani dan kungiyar mafarauta a Katsina, inda su ka kashe shi tare da kone gawarsa tare da sace iyalansa.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC), ta samar da ya'yan kungiyar da sauran ma'aikatan kasar nan su kwana da shirin daukar mataki kan gwamnati idan an kama shugabanta.
Yan ta'adda
Samu kari