Ayo Fayose
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya karɓi bakuncin tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, a fadar shugaban ƙasa da ke babban birnin tarayya Abuja.
A kan batun janye tallafin man fetur, Ayo Fayose ya na goyon bayan BolaTinubu. Litar mai ya kai N550, amma jagoran na PDP ya ce Gwamnatin Tinubu tayi daidai
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta soke dakatarwar data yiwa tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose, tsohon gwamnan Katsina, Ibrahim Shema, Anyim Pius ds
Ana kokarin fatattakar Shugaban Jam’iyyar PDP na kasa, Sanata Iyorchia Ayu daga ofishinsa. Abubuwan sun cabe a sakamakon majalisar NWC da ta ladabtar da wasu.
Ayodele Fayose, tsohon gwamnan Ekiti ya zargi yan siyasan Najeriya da laifin jefa kasar cikin matsalolin da take ciki. Jigon PDPn ya furta hakan ne a wata hira.
Ayodele Fayose yana cikin ‘Yan siyasar da Jam’iyyar PDP ta dakatar da su. ‘Dan siyasar ya maidawa Uwar jam’iyya martani ta bakin Lere Olayinka a wani jawabi
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya ce yan siyasa da masu rike da madafun iko ne suka jefa Najeriya a matsaloki, ya ce babu abun da ya sauya tun 1979.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana cewa ba zai taba komawa jam’iyyar All Progressives Congress ba duk da rade-radin cewa yana gab da yin haka.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya bayyana cewa kwadayin mukami ba dalilin da ya sanya ya marawa Tinubu baya ba a zaben shugaban kasa da ya gabata.
Ayo Fayose
Samu kari