FAAN
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya sallami Kabir Mohammed da Tayyib Odunowo a matsayin shugabannin FAAN da NAMA tare da maye gurbinsu da wasu nan take.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya sallami dukkan daraktocin ma'aikatar harkokin jiragen sama kwana daya bayan korar shugaban hukumomin FAAN da NAMA a jiya Laraba.
Hukumar kula da filayen jiragen sama na Najeriya (FAAN) ta yi fatali da batun cewa shugabanta, Kabir Yusuf Muhammad, ya fitar da kuɗi domin siyo motar N200m.
Ikeja, Legas - Hukumar jiragen saman Najeriya (FAAN) ta yi watsi da rahotannin cewa wani jirgin sama ya yi hadari a Ikeja, babbar birnin jihar Legas ranar Talat
A kalla fasinjoji 50 ne aka ceto bayan wuta ta kama da tayoyin jirgin saman kamfanin Dana Airlines Limited a Fatakwal a ranar Litinin, 2 ga watana Mayun 2022.
Wata fasinja jirgin sama, wacce aka fi sa ni da Mama Tobi ta yanke jiki ta mutu a ranar Laraba, 20 ga watan Afirilu a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe a Abuja.
Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya FAAN, ta nemi afuwar fasinjoji sakamakon daukewar wutar lantarki a filin jirgin Murtala Muhammed da ke Lagas.
Hukumar kula da yaɗuwar cututtuka NCDC ta bayyana cewa zata kama duk wani matafiyi data samu ɗauke da gwajin cutar korona na bogi kuma zai fuskanci hukunci.
Filayen jiragen saman Najeriya sun kasance mafiya muni a duniya a siffancen wata hukuma. Ba a kula d ka'diojin kiyaye lafiya a mafi yawan filayen jiragen kasar.
FAAN
Samu kari