FAAN
Gwamnatin tarayya ta rufe manyan filayen sauka da tasin jiragen samanta guda uku don shawo kan yaduwar cutar coronavirus a Najeriya. Musa Nuhu, darakta janar na
Dakarun Hisbah sun isa filin jirgin saman ne domin dauko shugabansu wanda jirginsa zai sauka da misalin karfe 2:00 na rana. Sai dai, kokarin manema labarai na jin ta bakin mahukuntan filin jirgin sama ya ci tura, kasancewar sun ki
An kama wani saurayi yayinda ya ke kokarin danewa tayar wani jirgin sama na kamfanin Air Peace da ke zuwa Owerri a filin jirgin sama na Lagas.
Hankula sun tashi jiya yayin da jirgin sama mai lamba rijista JQ2324 da ya tashi daga Legas zuwa Abuja ya fara hayaki a sama. An gano cewa, jirgin na kamfanin Azman na dauke da fasinjoji 120 ne kuma dole ce tasa ya koma filin...
FAAN
Samu kari