UEFA Champions League
HAYau za ayi ta ta kare tsakanin Real Madrid da Barcelona. A karon farko dai Real Madrid tayi nasara da ci 3-1. Wanda yayi nasara zai lashe Gasar Super Copa.
RealMadrid ta lashe Gasar UEFA Cup. Madrid ta kara kafa tarihi a Duniya a kan Man Utd. Real ta zama Kungiyar farko da ta ci Kofin UEFA Super Cup sau biyu a jer
Kungiyar Real Madrid za ta goge raini da Manchester United a Gasar UEFA Super Cup. Haduwar Kungiyar na karshe dai Real Madrid tayi nasara wancan karo.
NAIJ.com ta samu labarin cewa Manchester United ta kare a mataki na shida a kan teburin Premier bana, yayin da Ajax ta yi ta biyu a gasar Netherlands.
Yanzu Manchester United za ta yi wasan karshe ranar 24 ga watan Mayu a Stockholm, da Ajax wadda ita kuma ta fitar da Lyon a daya wasan na kusa da karshe da ci 5
Gasar wasannin tamaula ta bana ta fara yin nisa a wasu kasashen nahiyar Turai, wanda tuni wasu 'yan wasan suka yi gaba wajen zura kwallaye a raga.
Zakarun Turai Real Madrid sun fi kowacce kungiya yawan 'yan wasan a cikin jerin inda suke da golansu Keylor Navas da 'yan wasan baya Sergio Ramos da Dani Car...
Ronaldo ya sanar da magoya bayan sa a shafin san a Instagram fa cewa, ya samu lafiya. @ Cristiano ya rubuta haka ne a shafin sa na Instagram
Real Madrid ta dauki kofin UEFA Super Cup 2016, inda Kungiyar ta Real Madrid tayi nasara bisa takwarar ta ta gida Spain, Sevilla da ci 3-2.