
Real Madrid







Alkali zai binciki Karim Benzema bisa zargin jefa Mathieu Valbuena a tsaka mai wuya a Faris. Karim Benzema zai amsa laifi a gaban Alkali a kan bidiyon badala.

‘Dan wasan Juventus ya shiga 2021 da sa’a, ya rusa tarihin da aka bari tun 1977. Cristiano Ronaldo ya zarce tsohon ‘Dan kwallon Duniya Pele a adadin kwallaye.

Mun tattaro duk wasu taurarin da ba za a sake gani su na buga wasan kwallon kafa ba. Casillas, Villa su na cikin fitattun gwarazan da su ka yi ritaya a bana.

Za ku ji taurarin Duniya da fatara ta yi masu zobe bayan ajiye buga kwallo. Mun kawo jerin ‘Yan wasan da su kawo su ka rasa dukiyarsu shekaru da yin ritaya.

Kafin zuwansa karamar kungiyar kwallo ta Real Madrid a shekarar 2016, Akinlabi ya samu horo a makarantun kungiyoyin kwallon kafa na kasar Spain da yawa da suka

Jose Mourinho ya na gab da doke Manchester wajen sayen ‘Dan wasan da ya nema a Real Madrid. Bale ya tashi daga Tottenham zuwa kulob din Real Madrid ne a 2013.
Real Madrid
Samu kari