Jami'o'in Najeriya
Wani masani ya bayyana yadda dalibai za su yi su ci jarrabawar UTME a wannan shekarar ba tare da wasu matsalolin da za su sha musu kai ba a wannan shekarar.
Jami'ar Covenant ta doke jami'ar Ibadan da jami'ar fasaha ta tarayya, Akure, inda ta zamo jami'a mafi daraja a Najeriya, yayin da aka fitar da jadawalin 2024.
Asusun bayar da lamuni ga daliban Najeriya, a ranar Laraba ya ce za a fara kaddamar da shirin ne da daliban manyan makarantu na gwamnati, ban da na kudi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu kan kudirin dokar ba dalibai bashi. Sai dai ba kowane dalibi ba ne zai ci moriyar wannan sabon shirin bada rancen.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari a dakin kwanan dalibai na jami'ar tarayya da ke Wukari a jihar Taraba. Rahotanni sun tabbatar da aukuwar lamarin.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu tsageru sun halaka malamin jami'ar tarayya da ke Maiduguri UNIMAID, Dakta Kamal Abdulƙadir, a ofishinsa ranar Lahadi.
Gwamnatin Kwara ta kaddamar da rabon tallafin karatu na shekarar 2023/2024 ga dalibai kusan 9,989 da za a yaye. An tantance dalibai 27,314 daga kananan hukumomi 16.
Wasu miyagu da ake zargin 'yan fashi ne sun kai hari dakunan dalibai mata a Jami'ar Tarayya da ke jihar Kogi inda suka musu barna da satar dukiyoyi..
An bayyana yadda wata mummunar gobara ta kashe dalibar jami'ar Yobe bayan da wuta ta kama a dakin kwanan dalibai, inda aka ga dalibar na bacci a daki.
Jami'o'in Najeriya
Samu kari