Tsagin ADC a jihar Adamawa ya dakatar da Atiku Abubakar da Babachir Lawal daga jam'iyyar a yau Litinin, 13 ga Afrilu, 2026, kan zargin janyo rarrabuwar kai.
Tsagin ADC a jihar Adamawa ya dakatar da Atiku Abubakar da Babachir Lawal daga jam'iyyar a yau Litinin, 13 ga Afrilu, 2026, kan zargin janyo rarrabuwar kai.
Mutumin Rabiu Musa Kwankwaso, Abdullahi Maikano Tarauni ya samu nasarar zama shugaban jam'iyyar ADC na jihar Kano a taron zaben shugabanni da aka gudanar.
Jami'iyyar APC mai mulki reshen jihar Legas tace rashin sa'ar PDP a jini yake, sauya shekar kungiyar Lagos4Lagos ba zai sauya komai ba a kowane zabe aka fafata.
Yayin ake fuskantar babban zabe a Najeriya a shekarar 2023, guguwar sauya sheka na cigaba da kaɗawa, inda yan jam'iyyar ADP suƙa koma jam'iyyar PDP a Ondo.
Jam'iyyar APC mai mulki reshen jihar Ebonyi, ta musanta rahoton cewa gwamna Dave Umahi ya fara shirye-shiryen tartaka komatsansa ya koma PDP da ya fito a baya.
Mamba a jam'iyyar APC reshen jihar Ribas, Karibi Bob Manuel, ya ce matasan Najeriya ba su da ra'ayin bibiyar shugabanninsu domin karbar shugabanci a hannunsu.
Tsohon abokin siyasar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Sanata Rufai Hanga ya fice daga jam'iyyar APC mai mulki a kasa, SaharaReporters ta ruwaito. Kamar yadda ya
Jami'an hukumar kula da filaye na jihar Kano sun sake rufe ofishin babban lauya, Nureini Jimoh, SAN, wanda ya wakilci bangaren Shekarau ya kuma yi nasara kan ba
Tsohon gwamnan Kano kuma tsohon sanatan Kano ta tsakiya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa rikicin APC a kano bai zo masa da mamaki ba, daman a rina.
Gwamna Ifeanyi Okowa ya kaddamar da wasu ayyuka a a Sokoko. Da yake jawabi a garin a jiya, Dr. Ifeanyi Okowa yace Najeriya ta na neman irinsu Aminu Tambuwal.
Jam'iyyar APC mai mulki reshen jihar Gombe ta bayyana abinda yasa ta nemi jami'an hukumar yan sanda su yi ram da hadimin sanata Danjuma Goje na jihar Gombe.
Siyasa
Samu kari