China ya bukaci kasashen duniya su tashi tsaye wajen ganin an sulhunta Amurka da Iran a wannan lokaci da kasashen suka tsagaita wuta, ta ce za ta ba da gudummuwa.
China ya bukaci kasashen duniya su tashi tsaye wajen ganin an sulhunta Amurka da Iran a wannan lokaci da kasashen suka tsagaita wuta, ta ce za ta ba da gudummuwa.
Wata kungiya a jihar Bauchi ta fito ta nuna goyon bayan shugaba Bola Tinubu ya dauki Sanata Bala Mohammed a matsayin mataimaki, ya ajiye Kashim Shettima.
Jam'iyyun siyasa tare da 'yan takara sun mika korafi inda suke kalubalantar nasarar dan takarar jam'iyyar All Progressives Grand Alliance, APGA, Farfesa Soludo.
Jami'an ma'aikatar filaye tare da yan sanda sun rufe ofishin Lauya Nureini Jimoh, SAN, da ke 16c Murtala Mohammed Wy a Kano, Daily Nigerian ta ruwaito. Mr Jimoh
Raphael Okeowo yace Ubangiji ya yi masa nuni, ya ga Bola Tinubu a kujerar Shugaban kasa. Magoya baya sun ce Tinubu bai tsufa da ya yi takarar shugaban kasa ba.
Wata kotu a babban birnin tarayya ta kori karar da ke neman soke takarar gwamnan Soludo da mataimakinsa a jihar Anambra. A kwanan nan ne aka yi zaben Anambra
An yi wani zaman a musamman domin dinke barakar APC a jihar Osun. Isaac Adewole, Hon. Lasun Yusuf, Ajibola Bashir, Benedict Alabi sun samu halartar zaman sulhun
Kungiyar manoma ta Agbekoya da ke Najeriya a jiya ta koka kan yawan yunwa, rashin aikin yi da rashin tsaro da ya addabi kasar nan inda ta yi kira ga Buhari.
Wani sanata ya bayyana kwarin gwiwarsa game da ayyukan da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke yi a Najeriya, inda ya bayyana cewa, shugaban zai bar karagarsa da m
Kungiyar Global Alliance of Progressive Professionals ta nada Jagorori a Jihohi 36 domin yi wa Yahaya Bello yakin zama Shugaban Najeriya a zabe mai zuwa na 2023
Wata kotu a jihar Gombe ta daure wan hadimin Sanata Danjuma Goje saboda yin wani rubutun da bai dace ba a Facebook. An ki ba da belinsa har sai an sake zaman
Siyasa
Samu kari