Babban Fasto, David Oyedepo ya jaddada cewa ko dala biliyan ɗaya ba za ta sa shi shiga siyasa ba, yana cewa hakan ya sabawa tsarin rayuwarsa da yake so.
Babban Fasto, David Oyedepo ya jaddada cewa ko dala biliyan ɗaya ba za ta sa shi shiga siyasa ba, yana cewa hakan ya sabawa tsarin rayuwarsa da yake so.
‘Ya ‘yan cikin Sani Muhammed Sha’aban sun saya fam domin takarar kujerar Gwamnan Kaduna. Sha’aban zai fito takara a zaben 2023, ya ci burin gaje Nasir El-Rufai.
Cosmas Ndukwe ya hakikance a cewa lokacin Kudu maso gabas ne su shugabanci Najeriya. Ndukwe ya na so ne a fasa zaben tsaida ‘dan takarar shugaban kasa a PDP.
Tawagar yan sanda sun kama dan takarar gwamna karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party a Jihar Rivers, Farah Dagogo a yammacin ranar Alhamis, rahoton The Pu
Yayin da zaben shugaban kasar Najeriya na 2023 ke kara matsowa, Kungiyar Harkokin Matasan Najeriya (YNNU) ta rubuta wasika ga tsohon shugaban kasar Najeriya, Go
Jam'iyyar APC ta bayyana cewa damin daloli da aka rahoto an sace a hedkwatarta na kasa da ke Abuja, a ranar Laraba, 27 ga watan Afrilu, ba mallakarta bane.
Siyasar Najeriya na kara daukar wani salo mai ban sha'awa yayin 'yan siyas ake kara tallata jam'iyyunsu a wannan lokaci na jiran babban zaben shekarar 2023.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya bugi kirjin cewa shine dan takarar da zai kawowa PDP kujerar shugaban kasa don kuri'u miliyan 11 na jiransa.
Sanata mai.wakiltar Anambra ra arewa ta tabbatar da sauya shekarta daga APC zuwa jam'iyyar PDP bayan ta halarci Sakatariyar PDP wajen tantance ta a hukumance.
Kotu ta jagwalgwalawa kusoshin jam’iyyar PDP lissafi a Kano, ta tabbatar da Shehu Sagagi bayan Shugabannin PDP na Kano sun kai kara a gaban Alkali a Abuja.
Siyasa
Samu kari