Tsohon shugaban hukumar NIWA ta kasa, Oyebamiji ya samu nasarar zama dan takarar gwamnan jihar Osun a inuwar jam'iyyar APC bayan cimma yarjejeniya.
Tsohon shugaban hukumar NIWA ta kasa, Oyebamiji ya samu nasarar zama dan takarar gwamnan jihar Osun a inuwar jam'iyyar APC bayan cimma yarjejeniya.
An sake taso da batun mutumin da zai yi wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu mataimaki a zaben shekarar 2027. Wasu na ganin cewa ba za a tafi da Shettima ba.
Wata kungiya mai suna Peter Obi Support Network ta na taya Peter Obi yaki. Magoya miliyan shida da POSN ke da su a Najeriya, za su ba Obi gudumuwar N1000.
Tsofaffin ministocin PDP na kokarin ganin cewa yan takarar da suka cancanta ne suka fito domin tunkarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben 2023.
Fusatattun matasa sun yi ihu tare da fatattakar wani dan majalisar dokokin jihar Ondo, Honarabul Oluwole Emmanuel Ogunmolasuyi daga mazabarsa saboda gazawa.
Bukola Saraki ya kai ziyara zuwa jihar Kuros Riba domin zaben 2023. Saraki ya ce ya hada-kan Sanatoci da ya ke majalisar dattawa, hakan ta sa ya gagari APC.
Jita-jitar shigowa jam’iyyar APC da yin takarar Shugaban kasan Goodluck Jonathan ta kara yin karfi. Yahaya Bello ya tabbatar da wannan da ya saye fam a Abuja.
Youths Network for Nigeria Union ta bukaci Goodluck Jonathan ya koma APC. Matasa 20, 000 za su tare a ofishin Jonathan har sai ya yarda ya nemi takara a 2023.
Tsohon shugaban majalisar wakilan tarayyan Najeriya ya ayyana shiga tseren takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar jam'iyyar APC a babban zaɓen 2023 dake tafe.
Ayodele Oludiran ya aika korafi a kan gwamnan jihar Ogun a lokacin da ake daf da zaben gwani, ya ce Gwamna Dapo Abiodun ya taba aikata mugun laifi a 1980s.
Tun bayan zartar da sabon kundin zaɓen 2022, da yawan masu niyyar tsayawa takara na bin doka wajen aje aikinsu domin neman wata kujeea, haka ta faru a Sokoto.
Siyasa
Samu kari