Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kira hafsoshin tsaro zuwa fadarsa da ke Aso Rock Villa a Abuja. Sun shiga wata muhimmiyar ganawa ta sirri a tsakaninsu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kira hafsoshin tsaro zuwa fadarsa da ke Aso Rock Villa a Abuja. Sun shiga wata muhimmiyar ganawa ta sirri a tsakaninsu.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana takaici a kan matsayarsa game da wanda zai goyi bayansa a 2027.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Nicholas Felix, ya yi alkawarin magance matsalar tsaro a Najeriya idan an zabe shi a 2020, Premium Times ta rahoto.
Kanin babban Sarkin ƙasar Ibadan kuma sanata mai wakiltar Oyo ta kudu a majalisar dattawa, Sanata Kola Balogun, ya tabbatar da komawa jam'iyyar APC ranar Laraba
Ministan kimiyya da fasaha ya shiga sahun masu neman takarar shugaban kasa a karkashin APC. Ogbonnaya Onu ya roki a tsaida shi takara domin ya yii shugabanci.
An samu rashin fahimta tsakanin shugabannin G7 masu yaki da Abdullahi Abbas a Kano. Ana tunanin Shekarau ya lallaba yana zama da Gwamna Dr. Abdullahi Ganduje.
Wasu mutum uku magoya bayan tsagin Kwankwaso a jam'iyyar PDO da ya fice sun shiga komar yan sanda, ana zargin su da kai wa wasu hari a wani Otal na cikin Kano.
Jam'iyyar APC, a ranar Alhamis, a Jihar Zamfara, ta sanar da mika takardar kudi 'cheque' na Naira miliyan 50 domin siya wa Gwamna Bello Matawalle fom din sake t
Mace ta farko kuma ɗaya tilo da ta bayyana aniyyarta ta gaje shugaba Buhari a APC ta tabbatar da kudirinta ranar Alhamis, ta lale miliyan N50m ta sayi Fom.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya sauke dukkan kwamishinoninsa daga mukamansu domin basu damar fitowa takara idan suna da ra'ayin hakan.
Barista Okey Uzoho ya yi karar PDP a wani kotu da ke zama a garin Abuja a kan kudin sayen fam, ya ce yana da sha’awar tsayawa takara amma an lafta farashin fam.
Siyasa
Samu kari